ha_tn/heb/11/23.md

984 B

Musa, sa'ad da aka haife shi, iyayensa suka 'ɓoye shi kimanin watanni uku

AT: "Musa, iyayensa sun ɓoye shi kimanin watani uku bayan haifuwarsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ya girma

"ya zama babba"

ya ƙi a kira shi

AT: "ya ƙi mutuane su ce da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

wulakanci domin bin Almasihu

Ana iya juya wannan kalma "wulakanci" zuwa "rashin bangirma." AT: "rashin samun girma da ga gun mutane domin ya aikata abinda Almasihu ke so" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

bin Almasihu

Ana maganar biyayya da Almasihu kamar binsa ne zuwa wata hanya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

yana kafa idanunsa a kan sakamakonsa

Ana maganar sa hankali gabaɗaya ga cimma burin samun wani abu kamar mutum yana zuba wa abun ido ne har ma ya ƙi yă kalli wani wuri. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])