ha_tn/heb/11/20.md

702 B

Yakubu ya yi ibada

"Yakubu ya yi wa Allah ibada"

sa'adda ƙarshensa ya kusa

A nan "ƙarshensa" wata hanya ce na maganar mutuwa. AT: "sa'ad da ya yi kusa da mutuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

ya yi magana game da fitar 'ya'yan Isra'ila daga Masar

"ya yi maganar lokacin da 'ya'yan Isra'ilawa za su bar ƙasar Masar"

'ya'yan Isra'ila

"Isra'ilawa" ko kuma "zuriyar Isra'ila"

ya umarce su game da ƙasussuwansa

Yusufu ya mutu yayin da yake ƙasar Masar. Yana son mutanensa su ɗauki kasusuwansa tare da su a lokacin da za su bar ƙasar Masar domin su bizne ƙassusuwansa a ƙasar da Allah ya yi masu alkawari. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)