ha_tn/heb/11/08.md

1.2 KiB

sa'an da aka kira shi

AT: "sa'an da Allah ya kira shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ya tafi wurin

"bar gida zuwa wurin"

da zai karɓa a matsayin gãdo

Ana maganar ƙasa da Allah ya alkawarta zai ba wa Ibrahim ne kamar wata gãdo ce da zai karɓa. AT: "da Allah zai ba shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ya kuwa fita

"Ya kuwa bar gidansa"

ya zauna bare a ƙasar alkawari

Ana iya amfani da wasu kalmomi da za su nuna cewa "alkawari" ɗin na nufin an "alkawarta." AT: "ya zauna bare a ƙasar da Allah ya alkawarta masa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

magadan alkawari

"magada tare." Wannan na magana game da Ibrahim, Ishaku, da Yakubu ne kamar su magada ne da za su karɓi gãdo daga gun ubansu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

birnin da ke da tushe

"birini mai tushe." Mai tushe na nufin birni da ke dawamamme. AT: "birnin har abada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

da mai zaiyanar sa da ginin sa shine Allah

"wadda Allah ne ya zanata ya kuma gina" ko kuma "wadda Allah ne zai zana ta yă kuma gina"

zaiyanar

mutum mai zana gine gine da kuma birane