ha_tn/heb/11/07.md

728 B

da ya karɓi sako daga Allah

AT: "domin Allah ya faɗa masa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

akan al'amuran da ba'a gani ba tukuna

AT: "akan abubuwan da ba wanda ya taɓa gani" ko kuma "game da abubuwan da basu auku ba tukuna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

duniya

An an "duniya" na nufin mutanen duniya. AT: "jama'ar da ke duniya a wannan lokaci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ya zama magãjin adalci

Ana maganar Nuhu kamar ya gãji dukiya ne da arziki da wani ɗan iyali. AT: "ya samu adalcin Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wadda ke bisa ga bangaskiya

"wadda Allah ke ba wa waɗanda ke da bangaskiya gare shi"