415 B
415 B
aka yaba masa akan cewa shi adali ne
AT: "Allah ya ce da shi mai adalci" ko kuma "Allah ya ce da Habila ma adalci ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
harwayau Habila yana magana
Ana maganar karatun Littafi da yin koyi da bangaskiyar Habila ne kamar Habila ne da kansa yana kan magana. AT: "Harwayau muna koyi da abinda Habila ya yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)