ha_tn/heb/10/38.md

1020 B

Adalina kuwa ... In kuwa ya ja da baya ... dashi

Wannan na nufin ko ma wanene daga cikin jama'ar Allah gabaɗaya. AT: "Mutane na masu aminci ... In kuwa ɗaya daga cikinsu ya ja da baya ... da mutumin" ko kuma "Mutane na ... in kuwa sun ja da baya ... da su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-genericnoun)

Adalina kuwa ... zan yi

A nan "na" da "zan" na nufin Allah kenan.

ja da baya

daina aikata abubuwan nagarta da yake yi

waɗanda suka ja da baya zuwa hallaka

Ana maganar mutumin da ya rasa karfin ziciyar da bangaskiya kamar mutum ne da ke matsawa baya domin tsoron wani abu. Ana kuma maganar "hallaka" kamar wani wuri ne da ake iya zuwa. AT: "waɗanda sun daina dogara ga Allah, wanda zai sa shi ya hallaka mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

domin kula da rayukanmu

Ana maganar rayuwa har abada da Allah kamar kula da ran mutun ne. A nan "rai" na nufin mutum gabaɗaya" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])