ha_tn/heb/10/35.md

718 B

kada ku yar da gabagaɗinku, wanda ke da babban sakamako

Ana maganar mutum marar gabagaɗi kamar dai mutumin zai yar da bangaskiyar ne, kamar yadda mutum yake yin banza da abin da ba shi da amfani. AT: "kada ku daina zama da gabagaɗi, domin za ku samu babban sakamako na zama da gabagaɗi" ko kuma "kada ku daina dogara ga Allah da gabagaɗi, wanda shi ne zai ba ku babbar lada" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

Domin a ɗan karamin lokaci

Ana iya ƙara faɗin wannan a fili. AT: "Kamar yadda Allah ya faɗa a Littafi, 'Domin a ɗan karamin lokaci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

a ɗan karamin lokaci

"nan da nan"