ha_tn/heb/10/32.md

807 B

kwanakin baya

"a lokacin da ya wuce"

bayan da ku ka samu haske

Ana maganar samun gaskiya kamar Allah ya haska wata wuta ce ga mutum. AT: "bayan da kuka samu sanin gaskiya game da Amasihu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

yadda kuka jure babban fama cikin wahala

"yawan wahala da kuka jure"

Aka kunyatar da ku a gaban jama'a, ta wurin ba'a da cin mutunci

AT: "mutane suka kunyatar da ku, ta wurin yi maku ba'a da kuma cin mutuncin ku a gaban jama'a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kuna kuma ɗanɗana ... da waɗansu

"kun haɗa kai da waɗansu"

madauwamiyar mallaka mafi kyau

Ana maganar madawamiyar albarkun Allah ne kamar wata "mallaka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)