ha_tn/heb/10/30.md

673 B

Ramako nawa ne

Ana maganar ramako kamar wani abu ne da ke na Allah, wanda yana da 'yancin yin yadda ya ga dama da abinda ke nashi. Allah yana da 'yancin ɗaukan ramako a kan maƙiyansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Zan yi sakayya.

Ana maganar ɗaukar ramako kamar biyan wani abu mai hatsari ne da wani ya yi wa wasu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

a faɗa cikin hannuwan

Ana maganar gamuwa da horon Allah kamar mutum yă faɗa ne a hannun Allah. A nan "hannu"na nufin ikon hukunci na Allah. AT: "a gamu da hukuncin Allah" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])