ha_tn/heb/10/26.md

1.1 KiB

mun ci gaba da zunubin ganganci

"mun san cewa muna yin zunubi amma duk da haka mun ci gaba da shi akai-kai"

bayan mun rigaya mun sami wannan sanin gaskiyar,

Ana maganar sanin gaskiya kamar wani abu ne da wani ke ba wa wani. AT: "bayan mun san wannan gaskiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gaskiya

Gakiya game da Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

hadayar irin wannan zunubi bata samuwa

Babu wanda zai iya miƙa irin wannan sabuwar hadaya domin hadayar Almasihu ne kaɗai ke aiki. AT: "babu wanda zai iya miƙa irin hadaya da zai sa Allah yă gafarta zunubanmu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

hadayar irin wannan zunubi

A nan "hadayar irin wannan zunubi" na nufin "wata hanya mafi dacewa na miƙa hadayar dabbobi domin kawar da zunubai"

na hukunci

na hukuncin Allah, wato, cewa Allah zai hukunta. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wuta mai zafi, da zata cinye maƙiyan Allah

Ana maganar fushin Allah kamar wata wuta ce da ke iya kona maƙiyansa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)