ha_tn/heb/10/23.md

1.1 KiB

Bari mu riƙe da ƙarfi shaidar bangaskiyar begenmu

A nan "riƙe da ƙarfi" karin magana ne da ke nufin ƙudiri da mutum ke yi na zuciya da yin abu ba tare da yarda yă bari ba. AT: "Bari mu ƙudura mu cigaba da faɗa wa mutane cewa muna da gabagaɗi domin mun gaskata Allah zai yi abin da ya alkawarta" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

ba tare da nuna shakka ba

Ana maganar rashin tabbacin abu kamar shi wani abu ne dake kaɗawa daga wannan gefen zuwa wancan gefen. AT: "ba tare da rashin tabbaci ba" ko kuma "ba tare da shakka ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Kada mu fasa zumunci da juna

Ana iya bayyanawa a fili cewa jama'a sukan haɗu domin sujada. AT: "Kada mu daina tattaruwa domin yin sujada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kamar yada kuke ganin kusantowar ranan nan

Anan maganar nan gaba kamar wani abu ne da ke matsowa kusa da mai magana. AT: "kamar yadda kun san cewa Allah zai dawo nan ba da jimawa ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]]