612 B
612 B
da su
"da jama'a ta" ko kuma "da mutane na"
a bayan kwanakin nan
"sa'anda lokacin alkawari na da mutane na ya kãre"
Zan sa dokokina a cikin zukatansu
A nan "zukatan" na nufin hankalin mutum. Jumlar nan "sa su a cikin zuciyarsa" na nufin iza su su yi biyayya da dokokina. AT: "Zan iza su su yi biyayya da dokokina" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])
Zan rubuta su a lamirinsu
Wannan wata karin magana ne da ke nufin a sa mutane su fahimci doka. AT: "Zan iza su su fahimci dokokina" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)