558 B
558 B
Muhimmin Bayani:
An faɗi maganar Almasihu alokacin da yake duniya a wata furucin da ke littafin Zabura da Dauda ya rubuta.
baka yi marmari ba
A nan "ka" na nufin Allah ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
ka shirya mini jiki
"ka shirya mini wata jiki"
Sai na ce
Anan "na" na nufin Almasihu ne.
kamar yadda aka rubuta a kaina a Littafi
AT: "kamar yadda annabawa suka rubuta game da ni a Littafi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Littafi
Wato Littafin Masubi kenan ko kuma rubuce-rubuce masu tsarki.