696 B
696 B
Ba za su kuma koyar da makwabta ko yan'uwansu cewa, ''ku san Ubangiji'' ba
AT: "Ba lallai su koyar wa makwabtansu ko 'yan'uwansu su san ni ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)
makwabta ... yan'uwa
Waɗannan duka suna nufin Isra'ilawa (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
ku san Ubangiji ... su san ni
"san" a nan na nufin tunawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ga ayyukan su na rashin adalci
Wannan na nufin mutane masu aikata miyagun ayyuka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ba kuma zan kara tunawa da zunubansu ba
A nan "tunawa" na nufin "tunani a kai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)