ha_tn/heb/08/10.md

952 B

gidan Isra'ila

Ana maganar jama'ar Isra'ila kamar su wani gida ne. AT: "jama'ar Isra'ila" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bayan waɗannan kwanaki

"bayan wannan lokaci"

Zan sa shari'una a bakinsu

Ana maganar umarnan Allah kamar wasu abubuwa ne da ake iya sa wa a wuri. Ana kuma maganar iya tunanin mutane kamar wani wuri ne. AT: Zan sa su iya fahimtar shari'una" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

in kuma rubuta ta a zuciyarsu

A nan "zuciya" na nufin tunanin mutum. Jumlar nan "rubuta shi a zuciyarsu" karin magana ne da ke nufin ba da ikon sa mutane su yi biyayya da shari'a. AT: "Zan kuma sa a zuciyarsu" ko kuma "Zan ba su ikon iya yin biyayya da shari'a" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

Zan kuma zama Allah a garesu

"Zan kuma zama Allah da suke bauta wa"

su kuma su zama jama'ata

"su kuma zama jama'ar da nake kula da su"