ha_tn/heb/08/08.md

813 B

Muhimmin Bayani:

A wannan ambacin annabi Irimiya ya yi anabcin sabon alkawari da Allah zai yi.

akan mutane

"akan jama'ar Isra'ila"

Duba

"Duba" ko kuma "ku ji" ko kuma "ku kassa kunne ga abinda zan faɗa maku"

Lokaci yana zuwa

Ana maganar abin nan gaba kamar yana nufan mai magana. AT: "za a kai wani lokaci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gidan Isra'ila da kuma gidan Yahuza

Ana maganar jama'ar Isra'ila da na Yahuza kamar gidaje ne. AT: "jama'ar Isra'ila tare da jama'ar Yahuza" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

na riƙe su a hannu har na fidda su daga ƙasar Masar

Wannan karin maganar na nufin matuƙar ƙauna da kulawar Allah. AT: "na fidda su daga Masar kamar yadda uba yake bi da ɗan yaron sa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)