692 B
692 B
Almasihu ya karɓa
"Allah ya ba Alamsihu"
matsakancin muhimmin alkawari
Wannan na nufin cewa Almasihu ya sa muhimmin alkawari tsakanin Allah da mutane domin su rayu.
alkawari, wanda aka kammala a kan muhimman alkawura
AT: "alkawari. Wannan shi ne muhimmin alkawari da Allah ya yi akan muhimman alkawura" ko kuma "alkawari. Allah ya yi alkawarin muhimman abubuwa da ya yi wannan alkawari" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
alkawarin fari ... alkawari na biyu
Waɗannan kalmomi "fari" da kuma "biyu" jerin lambobi ne. AT: "tsohon alkawari ... sabon alkawari" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)
ba shi da laifi babu
"yana kammalalle"