1.3 KiB
Kowanne babban firist kuwa akan sa shi ne
AT: "Gama Allah yanan sa kowane firist ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
bisa ga shari'a
"yadda Allah ya umarta a cikin shari'a"
misalin abubuwan da suke inuwar
Ana amfani ne da waɗannan kalmomi masu ma'anna kusan ɗaya ne domin nanata cewa haikalin misali ne kawai na ainihin haikalin da ke cikin sama. AT: "sifa marar cikakken bayani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
abubuwan da suke inuwar sama
Marubucin yana maganar haikali da ke duniya, wadda yake misalin haikalin da ke sama ne kamar, hakan inuwa ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Kamar yadda Allah ya yi wa Musa gargaɗi yayin da ya ke
AT: "Yana daidai kamar yadda Allah ya yi wa Musa gargaɗi ne yayin da Musa ya ke" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
shirin gina Alfarwa
Ba Musa ne ya yi alfarwar da kansa ba. Ya umarci mutane ne su yi shi. AT: "shirin umartar mutane su yi alfarwar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Duba
"Ku tabbatar cewa"
ga salon
"gă zane"
da aka koya maka a bisa dutse
AT: "da ni na nuna maka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
a bisa dutse
Za ku iya ƙarin bayani cewa "dutsen" na nufin dutsen Sina'i . AT: "a bisa dutsen Sina'i " (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)