ha_tn/heb/06/16.md

1.2 KiB

wa magãdan alkawarin nan

Ana maganar mutanen da Allah ya masu alkwarai kamar za su gada dukiya ne ko kuma arziki ne na wani ɗan iyali. AT: "ga waɗanda za su karɓi abinda Allah ya alkawarta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

nufinsa ba mai sakewa ba ne sam

"cewa nufinsa ba zai ta taɓa sakewa ba" ko kuma "cewa zai riƙa yin abinda ya ce za yi a koda yaushe"

abubuwa guda biyun nan marasa sakewa

Wannan na nufin Alkawarin Allah da kuma rantsuwar Allah. Babu wanin su da zai iya sekewa.

ba shi yiwuwa Allah ya yi ƙarya

Wannan na nufin cewa Allah ya faɗi gaskiya game da wannan yanayin. AT: "game da abinda Allah zai riƙa faɗin gaskiya a ko yaushe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

mu da muka gudu muka sami mafaka

Ana maganar Masubi da ke dogara ga Allah domin ya ƙare su kamar guduwa ne zuwa wurin tsira. AT: "mu, da muke dogara gareshi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

mu ƙarfafa kwarai mu riski abin da muka kafa bege a kai

Wato dogarar mu ga Allah kenan. AT: "za mu cigaba da dogara ga Allalh kamar yadda ya ƙarfafa mu mu yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

muka kafa

AT: "da Allah ya sa a gabanmu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)