ha_tn/heb/06/11.md

794 B

Muna dai bukata ƙwarai

Kodashike marubucin ya yi amfani da wannan wakilin suna "mu", yana maganar shi da kansa ne kurum. AT: "ina da bukata ƙwarai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-pronouns)

himma

kula, aiki tuƙuru

zuwa ƙarshe

Za a iya karin bayanin ma'anar wannan a fili. AT: "zuwa ƙarshen rayuwarku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

zuwa ga yin cikkaken bege, tabbatacce

"zuwa ga samun chikakken tabbaci na karɓan abinda Allah ya alkawarta maku"

koyi

Mai "koyi" mutum ne da ke kwaikawayon halayyar mutum.

karɓi cikar alkawaran

Ana maganar karɓar alkwarin da Allah ya yi wa masubi kamar gadan dukiya ne ko kuma arziki na wani ɗan iyali. AT : "karɓi abinda Allah ya yi masu alkawari" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)