ha_tn/heb/06/09.md

977 B

Mun tabbata

Kodashike marubucin ya yi amfani da wannan wakilin suna "mu", yana maganar shi da kansa ne kurum. AT: "bani da shakka" ko kuma "ina da tabbaci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-pronouns)

kuna abubuwa mafiya kyau

Wannan na nufin cewa suna abubuwa fiye da waɗanda suka ƙi Allah, suka yi masa rashin biyayya, kuma ba za su sake iya tuba ba domin Allah ya gafarce su (Dubi: [6:4-6]) AT: "kuna yin abubuwa masu kyau fiye da abinda na ambata"

abubuwa ... na zancen ceto

AT: "zancen ceton da Allah ke yi maku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Gama Allah ba marar ădalci ba ne, har da zai ki kula

Wannan na iya nufin cewa Allah cikin ădalcinsa zai tuna da dukkan abubuwa masu kyau da jama'ar sa suka yi. AT: "Gama Allah mai ădalci haƙiƙa zai tuna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

sunansa

"Sunar" Allah na nufin Allah da kansa. AT: "masa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)