1.1 KiB
Ƙasa ma da take shanye ruwan da ake yi
Ana maganar gona da ke cin moriyar ruwan sama kamar mutum ne da ke shan ruwan sama. AT: "ƙasa da ke janye ruwan sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
ta ke fid da tsire-tsire
Ana maganar gona mai ba da amfani kamar yana haifar su ne. AT: "da ke ba da tsire-tsire" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
ga waɗanda ake nomanta dominsu
AT: "ga waɗanda aka shirya masu gonar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Allah yakan sa mata albarka
Ruwan sama da amfanin gona da muke gani suna tabbatar mana cewa Allah ya tallafi gonar. Ana maganar gona kamar mutum ne da ke iya karbar albarkun Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
albarkar Allah
A nan "albarka" na nufin tallafi da ga Allah, ba furcin kalmomi ba.
tana kuma gab da la'antarwa
Ana maganar "la'antarwa" kamar wani wuri ne da mutum ke iya matsowa kusa da shi. AT: "yana hatsarin la'anta daga Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
ƙarshenta dai ƙonewa ne
Manomin zai ƙone kome da ke gonar"