ha_tn/heb/06/04.md

1.6 KiB

waɗanda aka haskaka zukatansu sarai

Wato fahimta kenan. AT: "waɗanda sun taɓa fahimtar saƙon bisharar Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

suka ɗanɗana baiwar nan Basamaniya

Ana maganar ɗanɗana ceto ne kamar ɗanɗana daɗin abinci. AT: "waɗanda sun ɗanɗana ikon ceto na Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

suka kuma sami rabo na Ruhu Mai Tsarki

Ana maganar Ruhu Mai Tsarki da ke saukowa ga masubi kamar wani abu ne da jama'a ke iya rabawa. AT: "wanda suka karɓi Ruhu Mai Tsarki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

su ka ɗanɗana dadin Maganar Allah

Ana maganar koyar maganar Allah kamar ɗanɗana daɗin abinci ne. AT: "Wanda sun koyi daɗin maganar Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ikon zamani mai zuwa

Wato ikon Allah da zai zo yayin da mulkinsa zai kasance a duniya gabaƙiɗaya. Dan haka, "ikon" na nufin Allah da kansa, mai riƙe dukkan iko. AT: "sanin yadda Allah zai yi aiki da iko nan gaba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

nan kuma suka řidda

AT: "wanda sun daina gaskata da Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ba mai yiwuwa ba ne a sake jawo su ga tuba

...

sake gicciye Ɗan Allah suke yi su da kansu

Idan mutane sun yi řidda, yana kamar sun sake giciye Yesu ne kuma. AT: "yana kamar sun sake giciye Ɗan Allah ne don kansu kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ɗan Allah

Wannan wani laƙabi ne mai muhimmaci na Yesu da ke bayyana dangantakar shi da Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)