ha_tn/heb/06/01.md

805 B

Mahaɗin Zance:

Marubucin ya cigaba da abinda sabobin masubi ke bukata zuwa kammala a cikin bi. Ya masu tunin koyarwar farƙo.

sai mu ci gaba a kan ka'idodin farko na al'amarin Almasihu, har ya zuwa kammala

AT: "mu daina tattauna abinda mun koya tun farko kurum, yan zu ma ƙara da fahimtar manya-manyan koyaswa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ba wai mu sake koyar da jigajigan ... na gaskatawa da Allah

AT: "Kada mu sake maimaita koyarwar farkon ... na gaskatawa da Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ibada marar tasiri

Wato ayyukan zunubi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

da kuma na koyarwar farko ... da dawwamammen hukunci

...

ɗora hannu

Ana yin wannan domin a keɓe mutum domin wata hidima ko matsayi ta musamman.