564 B
564 B
zuriyar Ibrahim
...
lallai ne ya zama
"ya zama lallai ne wa Yesu"
kamar 'yan'uwansa
A nan "'yan'uwa" na nufin mutane gabaɗaya. AT: "kamar 'yan adam"
yă zama sanadiyar gafarar zunuban jama'a
Mutuwar Almasihu a bisa giciye na nufin cewa Allah na iya gafarta zunubai. AT: "zai sa shi ya yiwu Allah ya gafarta zunuban jama'a"
ake yi wa gwaji
AT: "Shaiɗan ya gwada shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
waɗanda ake yi wa gwaji
AT: "wadda Shaiɗan ke yi wa gwaji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)