ha_tn/heb/02/13.md

1.1 KiB

Har wa yau

"Kuma wani annabi ya rubuto a wata nassi abinda Almasihu ya faɗa game da Allah:"

'ya'yan ... 'ya'yan Allah

Wannan na maganar waɗanda suka gaskata da Almasihu kamar su 'ya'ya ne. AT: "waɗanda ke kamar 'ya'ya ... waɗanda ke kamar 'ya'ya a gaban Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

nama da jini

Wannan jumlar "nama da jini" na nufin ainihin mutuntakar mutane. AT: "su duk 'yan' adam ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Yesu ma ya ɗauki kamannin haka

"Yesu ya zama ɗan adam kamar su"

ta wurin mutuwa

AT: "ta rasuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

mai ikon mutuwa

AT: "na da ikon sa mutane su mutu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Ya kuma 'yantar da duk waɗanda tun haihuwarsu suke zaman bauta sabo da tsoron mutuwa

Ana maganar tsoron mutuwa kama bauta ne. Ana kuma maganar 'yantar da mutum daga tsoro kamar 'yantar da mutum ne daga bauta. AT: "Wannan saboda ya 'yantar da dukkan mutane ne. Gama mun yi rayuwa kamar bayi domin muna tsoron mutuwa." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)