1.0 KiB
shi mai tsarkakewa
"mai sa mutane su zama da tsarki" ko kuma "mai tsarkake mutane daga zunubi"
waɗanda aka tsarkake
AT: "mutanen da ya tsarkake" ko kuma "mutanen da ya tsarkake daga zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
tushensu ɗaya ne
Za a iya bayyana wannan tushen a fili. AT: "na da tushe ɗaya" ko kuma "na da Uba ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
ba ya jin kunya
"Yesu baya jin kunya"
baya jin kunyar kiran su 'yan'uwansa
Wannan na nufin ya ɗauke su a matsayin 'yan'uwansa. AT: "yana farin cikin kiransu 'yan'uwasa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)
'yan'uwa
A nan wannan na nufin dukkan waɗanda suka ba da gaskiya ga Yesu, maza da mata. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)
Zan sanar da sunanka ga ya'uwana
A nan "suna" na nufin halin mutum da kuma abinda ya yi. AT: "zan sanar wa 'yan'uwana manyan abubuwan da ka yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
a tsakiyar taronsu
"yayin da masubi sun taru su yi wa Allah sujada"