ha_tn/heb/02/09.md

1.3 KiB

mun gan shi

"mun san akwai wani"

aka sa shi

AT: "wadda Allah ya sa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ya gaza mala'iku ... an naɗa shi da ɗaukaka da girma

Duba yadda aka yi fassar wannan a [2:7]

shi ma yă mutu

AT: "yă ɗanɗana mutuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya kawo 'ya'ya masu yawa ga samun ɗaukaka

AT: "ceci 'ya'ya masu yawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

'ya'ya masu yawa

A nan wannan na nufin masubin Almasihu, maza da mata. AT: "masubi da yawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)

Shugaban bangaskiya

Wannan na iya nufin 1) wannan wata karin magana ce da marubucin yana zancen ceto kamar wani wuri ne na zuwa , kuma Yesu shi ne wadda ya je wannan wurin kafin jama'ar da ke hanya, yana kuma kai su ga samun ceto. AT: "mai kai jama'a ga samun ceto" ko kuma 2) kalmar da aka fassara a nan "shugaba" na iya nufin "mai kafa" kuma marubucin yana magana ne game da Yesu wanda shi ne ya kafa ceto, ko ya sa shi ya zama abu mai yiwuwa wa Allah ya ceci mutane. AT: "wadda ya sa samun ceto ya zama abu mai yiwuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kammala

Ana maganar manyanta da kammalawa kamar mutum ya zama kammalalle ne, mai yiwuwa kammalalle a dukkan gabobin jikinsa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)