ha_tn/heb/02/01.md

724 B

Mahaɗin Zance:

Wannan shi ne na farko cikin kashedi biyar da marubucin ya bayar.

lalle ne mu

A nan "mu" na nufin marubucin a haɗe da masu sauraro. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

don kada mu yi sakaci, su sulluɓe mana

Wannan na iya nufin 1) ana maganar mutanen da sun daina gaskatawa da Allah ne kamar suna sulluɓewa, kamar yadda kwalekwale ke sulluɓewa daga wurin tsayawarsa a ruwa. AT: "domin kada mu daina gaskantawa da shi" ko kuma " 2) ana maganar mutanen da sun daina gaskantawa da maganar Allah kamar suna sulluɓewa ne, kamar yadda kwalekwale ke sulluɓewa daga wurin tsayawarsa a ruwa. AT: "domin kada mu daina biyayya da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)