ha_tn/heb/01/10.md

1.4 KiB

Mahaɗin Zance:

Marubicin ya cigaba da bayani cewa Yesu ya fi mala'iku.

Tun farko

"kafin komai ma ya kasance"

kai ka kafa harsashin duniya

Marubucin yana maganar yadda Allah ya halicci duniya ne kamar ya yi gini ne a bisa harsashi. AT: "kai ne ka halicci duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Sammai kuma aikin hannayenka ne

A nan "hannaye" na nufin ikon aikin Allah. AT: "Kai ne ka hallici Sammai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Za su shuɗe

"Sammai da ƙasa duk za su shuɗe" ko kuma "Sammai da ƙasa za su daina kasancewa"

su tsufa kamar tufafi

Marubucin na maganar sammai da ƙasa kamar su tufafi ne da za su tsufa har su zama marasa amfani. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

naɗe su kamar mayafi

Marubucin yana maganar sammai da kasa kamar wasu tufafi ne ko wasu irin riguna ne da ake iya yafa su a kan riguna. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

za su kuma sauya kamar mayafi

Marubucin yana maganar sammai da kasa kamar su taguwa ne ko wata irin mayafi ne da ake iya sauyasu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

za su kuma sauya

AT: "za ka sauya su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

shekarunka ba za su ƙare ba

Ana amfani da tsawon lokaci a madadin kasancewar Allah ta har abada. AT: "ranka ba za ta taɓa ƙarewa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)