ha_tn/heb/01/08.md

851 B

Amma game da Ɗan, ya ce

"Amma Allah ya faɗa haka wa Ɗan"

Ɗan

Wannan wani laƙabi ne na Yesu mai muhimmanci, Ɗan Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

kursiyinka, ya Allah, na har abada abadin ne

Kursiyin Ɗan na madadin mulkinsa. AT: "Kai Allah ne, kuma mulkinka zai cigaba har abada abadin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Sandar sarautarka sanda ce ta zahirin gaskiya

A nan "sanda" na nufin mulkin Ɗan. AT: "Kuma za ka yi mulki a bisa mutanen ka da gaskiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ya shafe ka da man farin ciki fiye da tsararrakinka

A nan "man farin ciki" na nufin farin cikin da Ɗan yayi yayin da Allah ya girmama shi. AT: "ya girmama ka, ya kuma sa ka zama mai farinciki fiye da kowa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)