352 B
352 B
Haggai ... Zerubabel
waɗannan sunayen mutane ne. (Dubi: 1:1)
zan girgiza sammai da kasa
Yahweh zai kawo rikicewa a duniyar su.
sammai da kasa
"dukkan duniya."
gama zan tumbuke kursiyin mulkoki
gomnatoci zasu wase cikin hargisi
kursiyin mulkoki
AT:"gomnatin da sarki ke mulki"
takobin ɗan'uwa
AT: "takobin da ke hannun mayaki."