383 B
383 B
rana ta ashirin da hudu ga watan tara
Dubi yadda ka juya shi a cikin 2:10.
ana iya samun hatsi a cikin rumbu?
Amsar da yakamata shine "babu". wannan irin tambaya na kai ga bayyan abin da mai karatu ya rigaya ya sani. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
bishiyar ɓaura, pomegaranet da bishiyan zaitun
Waɗannan suna bishiyoyin bada yaya da ke cikin kasar.