ha_tn/hag/02/10.md

505 B

a rana ta ashirin da hudu ga watan tara

Wannan shine wata ta tara bisa ga watannin Ibraniyawa. Rana ta ashirin da hudu na kusa da tsakiyar watan disamba bisa ga watannin nasara (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])

a cikin shekara ta biyu ta Dariyos

"a cikin shekara ta biyu na mulkin Dariyos" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

Dariyos ... Haggai

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)