ha_tn/hag/02/01.md

490 B

a rana ta ashirin da daya ga watan bakwai

Wannan shine wata na bakwai bisa ga watannin Ibraniyawa. Rana ta ashirin da ɗaya na kusa da tsakiyar watan oktoba bisa ga watannin nasara. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])

maganar Yahweh ya zo

"Yahweh ya furta maganarsa." Dubi yadda ka juya shi a 1:1. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Haggai ... Zerubabel ... Shiltiyel ... Yehozadak

Dubi: 1:1