ha_tn/hag/01/01.md

926 B

a shekara ta biyu n sarki Dariyos

"shekara ta biyu na mulkin sarki Dariyos" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

Dariyos ... Haggai ... Zerubabel ... Shiltiyel ... Yoshuwa ... Yehozadak

Dukansu sunayen mutane ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

a wata na shida, a rana ta farko ga wata

"a rana ta farko ga wat na shida." wannan shine wata na shidda ta watannin Yahudawa. Rana ta fari na kusa da tsakiyar wata na takwas ta watannin nasara. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-hebrewmonths da translate _names)

kalmar Yahweh ta sauko

"Yahweh ya yi maganarsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Yahweh

Wannan shine sunan Allah da ya bayyana wa mutanensa a Tsohon Alƙawari. Dubi shafin juyin kalma game da Yahweh da kuma yadda za'a juya shi.

ya zo ta hannun Haggai

Haggai shine ɗan tsako. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)