ha_tn/hab/03/18.md

599 B

Mihimmin bayyani

Habakuk ya yaɓi Yahweh

yi murna ... yi farinciki

dukansu biyu na nufin abu ɗaya wato a cika da farinciki. idan yarenka na da wata lakamin suna da ke kwatanta farin ciki bayan nasara a wurin yaki sai a yi amfani da shi.

ya ma da kafafuna kamar na gaggafa' yana bishe ni a tafarkina.

kafafu kamar na gaggafa na iya ba wa Habakuk karfin hawan saunuka masu tsawo. Wuraren da masifa ba zata iya samu shi ba. Yana nufin, Allah na ban zarafi don in sami mafaka mai kyau. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da kuma [[rc:///ta/man/translate/translate-unknown]])