ha_tn/hab/03/11.md

222 B

Muhimmin bayyani

Habakuk ya cigaba da magana game da ruyar da Yahweh ya nuna masa.

a hasken kibiyanka

dalilin maganarnan shine, hasken kibiyar Yawe na da yawa sosai.

husata

wato fushi a kan abinda bashi da kyau