ha_tn/hab/03/09.md

449 B

sela

wannan kalma na nufin a "saya a yi binbini" ko kuma "a yi sowa ta yabo" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

da duwatsu sun gan ka ai suka yi motsi domin zafin jiki

A lokacin da Allah ya raɓa duniya, duwatsu su yi motsi sai kace za su iya yin tawaye wa Allah su zauna a inda suka zaɓa.

zurfin teku ta yi sowa!

wannan na nufin karar rakumin ruwa a bisa teku.

ta ɗaga rigyawarta

wannan na nufin ruwar ta karu.