ha_tn/hab/03/07.md

580 B

Muhimmin bayyani

Habakuk ya cigaba da bayyana ruyar da Yahweh ya nuna masa

bukkokin Kushan na cikin wahala, rumfar bukkokin Midiya na rawarjiki

an kwatanta tsoron da ya kama Midiyawa da Kushiyawa da bukkan da iska ke busa rumfarta. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Kushan

wannan sunan wata kabila ce. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-names]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-unknown]])

ka hau bisa dokunanka da kuma karusan nasaraka

Kamar yadda mayaki ke hawan karusa domin yaki, haka kuma Yahweh ke zuwa domin fansar jama'arsa.