ha_tn/hab/03/01.md

238 B

Na ji sakonku

wannan na nufin 1) na ji mutane na magane game da abinda kun yi ko kuma 2) na ji abinda kun faɗi.

rayar da aikinka

"bada numfashi wa aikinka" ko kuma "yi abinda ka yi shi a da kuma"

ka bayana

"ka bayana aikinka"