ha_tn/hab/02/12.md

685 B

Muhimmin bayyani

Yahweh ya cigaba da amsa Habakuk. ya yi magana akan Kaldiyawa sai kace mutum ɗaya

kaiton mutumin da ya gina gidansa da jinin mutane, wanda ya gina gari da aibu.

dukansu biyu na nufin abu ɗaya. AT: "kashedi zuwa Kaldiyawa masu gina kasarsu da kaan da aka sata daga hannn mutanen da suka kashe." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Shin, nufin Yahweh ne mutane su tara dukiya domin wuta, kasashe kuma su wahala a banza?

Allah ya kawo sanadiyar hallakar dukiyar mutane. AT: Yahweh shi yakan sa abinda mutane suka tara ya salwance a bansa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])