ha_tn/hab/02/06.md

608 B

Muhimmin bayyani

Yahweh ya cigaba da amsa wa Habakuk. Ya yi magana da Kaldiyawa sai kace mutum ɗaya.

har yaushe zaka cigaba ta kara nauyin alkawaran da kayi?

"Lokaci na zuwa da ba za ku iya karɓar alkawari ba kuma." Wannan na nufin: 1) Kaldiyawa na kama da ɓarayin da ke ɗauke da alƙawarin da suka sa mutane suyi na dole. 2) Yahweh na sane da abubuwan da Kaldiyawa suka sata, yana shirya lokacin da zai sa su dole su biya diyya. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da kuma [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

ɗiɓan ganima

abinda aka saci, ko kuma an karɓa da karfi.