ha_tn/hab/02/04.md

344 B

Muhimmin bayyani

Yahweh ya cigaba da amsa Habakuk

Duba!

kalmar "duba" na nufin jaddada magana akan abinda zai bi baya.

yana tattara kowane kasa domin kansa, ya kuma tattara kowane jama'a domin kansa

duka biyun na nufin abu ɗaya ne. "yana tattara kowane mutane daga kowane kasa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)