ha_tn/hab/02/02.md

665 B

Muhimmin bayyani

Yahweh ya amsa Habakuk

ka adana wannan ruyar, ka kuma rubuta shi bisa alluna

dukansu biyu na nufin abu ɗaya. AT: "Ka rubuta dukan abinda Allah ke shirin faɗa maka a bisa allo" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

alluna

an kerasu ne daga duwatsu ko kuma daga taɓo da ake amfani da shi domin ginin tukunya. da shi ne ake rubutu.

saboda mai kartun ya iya gudu

  1. saboda mai karatun ya iya karantawa wa jama'a tare da guduwa, ko kuma muce 2) duk wanda ya karantasu zai same shi da sauki (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ba zai jima ba

"Ba zai yi jinkiri ba," ko kuma "ba zai zo da hankali ba.