ha_tn/hab/02/01.md

430 B

zan saya a bakin kofar gari, in kuma hau bisa tudun tsaron kasa.

dukan su biy na nufin abu ɗaya ne, Kamar yadda sojoji ke sayuwa a bakin kofar gari suyi tsaro, hakanan Habakuk ke misalin sa da rayuwarsa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da kuma [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

zan daina gunaguni

AT: zan bar gunaguni in kuma yadda da Allah (see: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)