ha_tn/hab/01/15.md

525 B

mahimmin bayyani

Habakuk ya cigaba da magana da Yahweh game da Kaldiyawa

kugiyoyi ... taruna

kayan da ake amfani dasu domin kamun kifi

raga

tarko don kamun kowan dabba mai rarrafe

dabbobi masu kya da masu kitse ne abincinsu

AT: "dabbobi mafi kyau da kuma nama mafi kya suna suke raɓawa tsakaninsu." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

raɓo

wato raɓiya tsakanin jama'a

juya tarunsu

masunta na juya tarunsu domin iya wurga ta kuma. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)