486 B
486 B
mahimmin bayyani
Habakuk ya cigaba da magana da Yahweh game da Kaldiyawa
waɗanda suka basar
"wat Kaldiyawa, waɗanda babu mai yarda da su"
haɗɗiye
"hallaka" (UDB)
kamar kifi a teku ... kamar abubuwa masu rarrafe
waɗannan magangan biyu na nufin abu ɗaya ne, wato Allah ya yadda Isarilawa su sa dibga a hannun Kaldiyawa kamar sai kace su ba wani abu mai daraja ba. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da kuma [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])