421 B
421 B
muhimmin bayyani
Habakuk ya yi magana da Yahweh game da Kaldiyawa
Ashe ba kai ne tun filazar ba? Yahweh Allahna, kai ne mai Tsarki.
AT: "Kai ne tun filazar, Yahweh Allahna, Mai Tsarki." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
Su
wato Kaldiyawa kenan
Dutse
kariyar Isra'ila (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
tayar da su domin gyara
"an tasar da su domin su kwaɓi Isra'ila"