ha_tn/hab/01/10.md

241 B

muhimmin bayyani

Yahweh ya cigaba da bayani game da sojojin Kaldiyawa.

guguwan zata bugo

An kwatanta Kaldiyawa da guguwa da ke busowa daga wuri zuwa wuri ba tare da ɓata lokaci ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)